News2 years ago
Hukumar NDLEA Ta Kama Wani Fasinja Ɗauke Da Kwayar Tramadol 4,000 A Filin Jirgin Sama
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani fasinja dauke da kwayoyin tramadol 4,000 a filin jirgin...