Al’ummar garin Gwangwan da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano sun bukaci Gwamnatin Jihar Kano da ta gaggauta daukar matakin gyara gadar da ta lalace...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Ana fargabar cewa mutane da dama sun rasa rayukansu bayan da wata tirela ta murƙushe su a Gadar Muhammadu Buhari, da ke...