News2 years ago
Kotu Ta Tisa Ƙeyar Ma’aurata Zuwa Gidan Kaso Bisa Zargin Su Da Kuntatawa Ƴaƴan Su.
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata Kotun Majistare da ke Jimeta Yola dake jihar Adamawa a ranar Talata ta tura wasu ma’aurata Abubakar Yuguda da Fatima Abubakar...