News2 years ago
Gwamnan Kano Ya Aikawa Majalisar Jihar Karin Kasafin Kudi Na Shekarar 2024
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya gabatar da karin kasafin kudi naira biliyan 99.2 na shekarar 2024 ga majalisar dokokin jihar...