DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohuwar shugabar mata ta jam’iyyar PDP ta kasa Hajiya Hadiza Adado ta rasu. A cewar sanarwar maigidanta, Alhaji Yusuf Adado ya ce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana cigaba da cece-kuce a dandalin sada zumunta, akan batun tattaunawar da jarumar masana’antar shirya finafinan Kannywood, Hadiza Gabon, ke gudanarwa...