News1 year ago
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Daukar Ma’aikatan Lafiya 774 Karkashin Shirin ‘Health Fellows’
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar sabbin ma’aikatan lafiya 774 karkashin shirin ‘National Health Fellows’, wani shiri na musamman da ma’aikatar lafiya...