DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHARADDEEN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta mayar da martani ne kan wasikar da Hudun ya rubutawa...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce Kwamishinan Zaben Jihar Adamawa, Hudu Yunus Ari, ya yi layar zana tun bayan da ya sanar...