Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta cafke mutane 22 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi tare...
Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) sun kama wata mata mai suna Khadijah Abdullahi mai shekaru 40 dauke da kwalaben...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargin‘yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani babban jami’in hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa NDLEA reshen jihar Katsina ta bayyana kama mutane 1,344 da ake zargi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kai samame otal din Emerald da ke unguwar Ladipo a Oshodi,...