News2 years ago
UTME 2024 : JAMB ta ba da umarnin tsare duk iyayen da aka gani kusa da cibiyoyin CBT yayin rubuta jarrabawa
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Shirya Jarrabawar Neman Gurbin Karatu a Manyan Makarantu (JAMB) ta bai wa ɗaukacin cibiyoyin CBT umarni kan cewa, su sa a...