News2 months ago
Jaridar Inda Ranka Na Taya Daukacin Al’ummar Musulmi Murnar Zagayowar Sallah Karama Da Aka Fi Sa-ni Da Eid-el-Fitr
Jaridar Inda Ranka ta taya al’ummar Musulmi a Najeriya da ma duniya baki ɗaya murnar zagayowar bikin Ƙaramar Sallah, wato Eid-el-Fitr, bayan kammala azumin watan Ramadan...