DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan kasuwa masu sayar da man fetur sun bayyana yiwuwar dakatar da ayyukansu, saboda ƙarin kuɗaɗen haraji da suka yi zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙungiyar daillalan man fetur masu zaman kansu IPMAN ya ce ‘yan Najeriya zasu iya sayen fetur kan N200 a kowace lita...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Dillalan Man Fetur mai zaman kanta ta Najeriya (IPMAN), ta ce farashin man fetur zai ci gaba da karuwa muddin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN, ta bayyana cewa jami’an tsaro suna taka muhimmiyar rawa wajen tashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farashin fetur ya karye a defo na Najeriya, adai-dai lokacin da ake raɗe-raɗin karin farashin man zuwa naira 700 duk lita a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta musanta zargin da ake yiwa kungiyar na kara farashin man zuwa naira 700....