News1 year ago
Yadda Faɗuwar Farashin Gas Din Girki A Kano Ya Jawo Dogon Layi A Lokacin Azumi
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A daidai lokacin da al’ummar Musulmi suka fara azumin watan Ramadana, an wayi gari da cinkoson jama’a a gidajen sayar da iskar...