Gwamnatin Tarayya ta umarci Hukumar Shirya Jarabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC) da Hukumar Jarabawa ta Kasa (NECO) da su fara gudanar da jarabawarsu ta hanyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akalla wasu dalibai 10 ne aka samu rahoton sun lakada wa malaminsu dukan tsiya saboda hana su satar jarrabawa a makaranta a ...