Tsohon Kwamishinan ‘Yan Sandan Najeriya, Muhammad Wakili, wanda aka fi sani da CP Singham, ya yi gargadin cewa kafa rundunar ‘yan sandan jihohi na iya mayar...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ‘yan sandan jihohi a faɗin ƙasar, a wani mataki da...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa wa Majalisar Dattawa kudirin dokar gyaran Kundin Tsarin Mulkin Najeriya da ke neman kafa rundunar ’yan sandan jihohi a...
Majalisar wakilai ta amince da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ‘yansandan jihohi a Najeriya. An amince da kudirin ne a zaman...
Bincike ya nuna cewa akalla jihohi shida daga yankin Arewacin Najeriya sun ware fiye da naira biliyan 35 domin sayen sabbin motoci da gyare-gyaren wasu manyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bankin Ci-gaban Afirka (AfDB) zai bai wa wasu jihohin Nijeriya tallafin dala miliyan 540 domin bunƙasa ayyukan noma. Bankin zai ware...