DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojan Nijeriya ta musanta rade-radin da ake yi mata cewa tana yunkurin yin juyin mulki ga zababbiyar gwamnatin shugaban Nijeriya, Bola...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Farfesan Kimiyyar Siyasa daga jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fage ya ce sabon salon juyin mulki a Afirka zai iya kawo karshen...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Daga shekarar 2020 zuwa yanzu, karo na takwas ke nan sojoji na yin juyin mulki a kasashen Yammaci da kuma Tsakiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gomman masu zanga-zangar lumana sun fito kan titunan birnin Katsina don yin tir da da juyin mulkin sojoji suka yi a Jahuriyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ofishin Ayyukan Jinkai na Majalisar Dinkin Duniya, OCHA, ya dakatar da dukkan ayyukansa a Jamhuriyar Nijar bayan juyin mulkin da sojojin...