Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United za ta sayar da ‘yan wasanta irinsu Marcus Rashford ɗan Ingila, da mai buga gaba asalin Faransa Anthony Martial, da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Ɗan wasan gaba na Borussia Dortmund da Norway Erling Braut Haaland na ganin Manchester City za ta yi kokarin daukarsa bayan da Manchester United ta janye daga jerin...
Daga Yasir sani Abdullah Ɗan wasan gaba na Borussia Dortmund da Norway Erling Braut Haaland na ganin Manchester City za ta yi kokarin daukarsa...