Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar gwamna na jam’iyyar NDC, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya kalubalanci Gwamnatin Jihar Kano da ta fito da sahihan hujjoji...
Wani sabon rahoto da Cibiyar Binciken Gaskiya da Tsabtace Harkokin Kudi (CFTPI) ta wallafa ya gano cewa mafi yawan kananan hukumomi a Najeriya na fama da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fadar shugaban kasa ta sanar da cewa daga karshen watan Janairu, kananan hukumomi a fadin Najeriya za su fara karbar kason kudadensu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC) ta sanya ranar gudanar da zaben kananan hukumomi nan da wata guda. Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta yi tsauraran gargadi ga shugabannin kananan hukumomi tare da barazanar garkame duk wanda yake tafka almundahana da kudaden da...