News2 years ago
KANO: Kotu ta daure mutumin da ya ke turawa matar aure fina-finan batsa ta WhatsApp.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun shari’ar addinin musulinci mai namba 2, dake zaman ta a kofar kudu gidan sarki, ta yanke wani matashi hukuncin daurin watanni...