DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamishinan yan sandan kano ya bayyana haka ne ranar Litinin a lokacin ganawarsa da ’yan jarida, inda ya ce rundunar ta kama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanar da janye dokar hana zirga-zirga baƙi ɗaya, biyo bayan samun dai-daituwar al’amura a...