News2 years ago
Ministan Makamashi ya bayyana dalilan sa na ƙara samun taɓarɓarewar wutar lantarki a Najeriya
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta danganta ƙara taɓarɓarwar wutar lantarki a ƙasar nan da dalilan rashin samun wadataccen gas ga kamfanonin samar...