News1 year ago
Hauhawar Farashin Kayayyaki A Najeriya Ya Ragu Zuwa Kashi 24.48 —Hukumar NBS
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya ragu zuwa kashi 24.28% a watan Janairu daga...