News2 years ago
Tsadar Rayuwa: Har Yanzu Ba A Haifi Masu Ceto Najeriya Daga Halin Ni Ƴa Su Ba – Jigo A Jam’iyyar APC
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Dan gani kashenin Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu kuma jigo a jam’iyyar APC, mai Mulki Joe Igbokwe, ya yi martani akan cewa...