DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar marubuta ta ƙasa reshen jihar kano wato Association Of Nigerian Autthors (ANA) tayi sabon shugabanni. Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar yan jaridu masu bada rahotanni na Musanman akan harkar kiwon Lafiya wato Health Special Reporters sun zabi sabon shugaba ,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ƙunuiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta dakatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Dattawan Arewa tayi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya dage takunkumin tattalin arziki da aka kakabawa Jamhuriyar Nijar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ‘yan jarida ta yanar gizo ta Jihar Kano ASKOJ, kungiya ce mai fafutukar ganin an inganta aikin jarida mai da’a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wakilai daga sassa daban-daban na nahiyar Afirka sun hallara a Addis Ababa babban birnin kasar Habasha a ranar Alhamis, domin bikin...