News
Kungiyar Health Special Reporters ta Zabi Shafa’atu Said Karaye a matsayin shugabar kungiyar
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Kungiyar yan jaridu masu bada rahotanni na Musanman akan harkar kiwon Lafiya wato Health Special Reporters sun zabi sabon shugaba , da mataimakin shugaba, sakataren kudi da sakatare da kakakin kungiyar.
Jaridar Inda Ranka ta rawaito an zabi wasu da cikin Mambobin kungiyar a yau Lahadi yayin wani taron kungiyar da aka gudanar a gidan rediyon Kano.
Hukumar INEC ta bayyana damuwa kan rashin tsaro gabanin zaben Bayelsa,Kogi da Imo
Bugu da kari, kungiyar ta tabbatar da Shafa’atu Said Karaye a matsayin shugaba da Rabi’u Ahmad Kofar Mazugal mataimakin shugaban kasa da Kabiru Basiru Fulatan a matsayin babban sakatare yayin da Rukayya Maida ta zama Bulalia dai kuma Sharu. P.R.O 1 da Aysha Usman a matsayin P.R.O 2
Haka kuma, kungiyar za ta bullo da hanyoyin samun kudi daga al’umma don gudanar da ayyukan kungiyar wajan samar rahotanni masu mana da akan harkar kiwon Lafiya
Haka kuma kungiyar ta yanke shawara akan ku wanne member zai baya naira 500 duk wata
Hakazalika kungiyar zata samar da letter Head da ID card ga mambobin kungiyar
A halin da ake ciki, kungiyar ta umurci mambobinta da su kiyaye da’a na aikin jarida a cikin aikinsu yayin da suke bayar da rahoto kan fannin kiwon lafiya.
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
