Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) na sanar da jama’a musamman ƙwararrun ma’aikatan lafiya Ƴan Najeriya, cewa za a buɗe shafin ɗaukar ma’aikatan wucin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kotun daukaka kara ta Nijeriya ta yi watsi da bukatar hana jami’an gwamnati fita kasashen waje don neman lafiya, bukatar da babban...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, a ranar Talata ya caccaki mutanen da ke yada jita-jitar komawar sa kasar Jamus domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar yan jaridu masu bada rahotanni na Musanman akan harkar kiwon Lafiya wato Health Special Reporters sun zabi sabon shugaba ,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatin jihar Kano ta kuduri aniyar gyara asibitocin jihar....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shirin tallafawa Alumma musamman musa karamin karfi da kwamishin ilmi mai zurfi na jihar Dr Yusuf Ibrahim Kofar mata ya samar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatan lafiya na Najeriya sun janye yajin aikinsu na kwana 12 bayan wata ganawa da suka yi da shugaban ƙasar, Bola...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An sallami Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo daga asibiti bayan an yi masa aiki a ƙafarsa. Babban liktia...