News4 years ago
Kwankwaso ba zai halarci taron tattaunawa da ‘yan takarar shugabannin kasa ba
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin jam’iyyar NNPP, Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai halarci taron tattaunawa da ‘yan takarar...