Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wani likita a Jebba, Jihar Kwara, bisa zargin yana ba ’yan bindiga magunguna. Ana zargin likitan da jigilar...
Shugaban ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta ƙasa (ALGON), Alhaji Haruna Ƙanƙara, ya bayyana cewa har yanzu jihohi 20 a Najeriya ba su fara biyan sabon tsarin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kwara ta ce duk ma’aikacinta da bai yi rijista ya samu lambar hukumar rijistar mazauna jihar ba ba zai samu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Jihar Kwara State, Abdulfatah Ahmed, ya faɗa a komar Hukumar EFCC bisa zargin almundahana biliyoyin Naira a lokacin mulkinsa....
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Gobara ta lalata kadarorin miliyoyin Naira, tare da kone matsugunin mutane sama da 120 a jihar Kwara Lamarin ya faru ne...