Daga Maryam bashir musa Manchester United na duba yiwuwar raba Mason Mount, dan wasan tsakiya na Chelsea da Ingila mai shekara 23 da...
Liverpool ta bayyana sha’awarta ta dauko Bukayo Saka, dan wasan gefe mai shekara 20 daga Arsenal. Kwantiraginsa a Emirates za ta ƙare a 2024. (Transfer Window podcast, via Express)...