News2 years ago
Abba Hikima Ya Maka Wike Da Wasu Mutane 5 A Kotu Tare da Neman Diyyar ₦500 Miliyan
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani lauya mai kare hakkin bil’adama, Abba Hikima, ya shigar da kara a kan Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, Sufeto-Janar...