Wasu sabbin ma’aurata sun mutu sakamakon fashewar wata tukunyar iskar gas da ta auku a gidansu da ke birnin Islamabad, fadar Pakistan, inda suke kwana bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ma’aurata da ’ya’yansu biyu sun rasa rayukansu a wata gobara da ta tashi a layin Dangan Waya da...