News2 years ago
Mafi Ƙarancin Albashi: Duk Ma’aikatar Da Ta Ke Biyan Ma’aikata Ƙasa Da N70,000 Za Ta Ɗanɗana Kuɗar Ta —Gwamnatin Tarayya
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin tarayya ta gargadi ga ma’aikatu masu zaman kansu da su dena biyan ma’aikata albashi ƙasa da sabon mafi karancin albashi na...