DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya rufe ɗauƙacin makarantun firamare da ke jihar nan take. Zulum ya umarci ma’aikatar ilimi ta rufe makarantun...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta ware Naira biliyan 8 domin gina manyan makarantun firamare guda uku a fadin jihar. Makarantun a cewar Gwamna...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Gwamnatin Jihar Neja ta gano malamai 5,665 da ba su da wata kwarewa ta koyarwa a makarantun...