News2 years ago
A rana irin ta yau ce Manjo Gideon Gwaza Orkar ya ba da sanarwar ya kori jihohin Kano, Sakkwato, Katsina, Borno, Bauchi daga Nigeria
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A rana Irin ta yau a shekarar 1990, Manjo Gideon Orkar, ya kori jihohin Kano, Sakkwato, Katsina, Borno, Bauchi daga Nigeria, bayan...