Connect with us

News

A rana irin ta yau ce  Manjo Gideon Gwaza Orkar ya ba da sanarwar ya kori jihohin Kano, Sakkwato, Katsina, Borno, Bauchi daga Nigeria

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

A rana Irin ta yau a shekarar 1990, Manjo Gideon Orkar, ya kori jihohin Kano, Sakkwato, Katsina, Borno, Bauchi daga Nigeria, bayan juyin mulki ga gwamnatin Babangida wanda bai samu nasara ba.

A rana irin ta yau ce a shekarar 1990 Manjo Gideon Gwaza Orkar, soja dan kabilar TIVI, ya jagoranci wani yunkurin juyin mulki ga Gwamnatin Babangida, har ma ya ba da sanarwar cire wadannan jihohi daga Nigeria. Sakkwato, Kano, Katsina, Borno da Bauchi.

Masu garkuwa da mutane sun bindige Farfesan Jami’ar Babcock tare da yin garkuwa da wasu mutane biyu

Wato a yanzu gwari-gwari, jihohin da Orkar ya kora daga Nigeria sune: Sakkwato, Kebbi, Zamfar, Kano, Jigawa, Katsina, Bauchi, Gombe, Borno, Yobe.

Shi dai Manjo Gideon GwaA Orkar Dan kabilar TIVI ya zargi ‘yan AREWA, musamman Hausa Fulani da yin danniya a alamuran Nigeria.

Sannan ya ce wajibi ne a nada Muhammadu Machido a matsayin Sarkin musulmi, tun da shine jama’a su ke so ba Dasuki ba

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending