MarayuMalaman addini sun jaddada cewa kulawa da marayu na daga cikin manyan hanyoyin da ke kawo zaman lafiya da hadin kai a cikin al’umma. A cewar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Anrasu anbarmun Yara 10 ba makarantar islamiyya ba Boko , kwananmu 6 bamunchi komiba , Ga Yara 2 akwance Babu ko...
Za aragye wani kaso mai yawa akalla kaso sittin cikin dari (60%) daga cikin yaran mu masu yin SHAYE SHAYE, TALLACE TALLACE DA...