News
Mai taimakon maraya tin a duniya yake ganin Sakamako -SUY CHARITY FOUNDATION FUNTUA, katsina state
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Anrasu anbarmun Yara 10 ba makarantar islamiyya ba Boko , kwananmu 6 bamunchi komiba , Ga Yara 2 akwance Babu ko kudin magani , Ga ‘yanmata Hassana da usaina ,Ga yayarsu bazawara .
Babu gurin kwana me kyau , Babu sitira wataran sai wata tacire kaya sannan wata kesakawa .
Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da ɗan majalisar tarayya na NNPP a Kano
Rabin Dakinda yaran suke kwana walhi Babu kwano duk ruwan Samanda ake walhi sai dai wataran intura wasu sutai gidajen makwabta sukwana Shima gudan dakin nawa wallahi duk Rabi zuba yake idan ana ruwa (Kwanon yarube ) .
Gashi ko tabarma Babu bare katifa ahaka yaran ke kwana a kasan siminti .
Yanzu haka Yara 2 aciki kwanansu 6 akwance Babu lafia itama bazawarar takai kwana 3 akwance .
Ina sana’ar aikatau ta AWARA sai ankawo nayi aiki nadau dussar awarar sannan zanje insamo gari inhada da dussar awarar intukamasu tuwo ,To yanzuma aikin awarar ya tsaya(Ansace tukunyar).
Wataran intura wasu yaran yawon Neman abinchi (BARA ) watarana asamo inba kanamun watarana Kuma ba’asamowa sai dai kowa yakwanta Ahaka .
Shine nake Neman taimako zuwaga wannan kungiya Mai Albarka domin susanar daku ko Allah zaisa ataimakeni gawanda Allah Yaba Iko Ina Nan a bagari Funtua , jihar katsina.
Domin Karin bayani ana iya Kiran wannan number 07060937266
Ga masu taimakawa ga account
Acct.Num. 1012016500
Acct. Name : suy charity foundation
Bank Name : keystone bank
Allah yasa adace yabada ik
on taimakawa Ameen .
