Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United za ta sayar da ‘yan wasanta irinsu Marcus Rashford ɗan Ingila, da mai buga gaba asalin Faransa Anthony Martial, da...
Daga Usman Abdulahi jibirin Nguru Yobe Borussia Dortmund na shirin ganawa da wakilan dan wasan Norway Erling Braut Haaland a mako mai zuwa a yayin da suke...