News3 years ago
Gaskiyar abinda ya faru game da matar da ta kashe mijinta a, jihar Bauchi.
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan-sanda a jihar Bauchi, ta tabbatar da labarin kisan gillar da wata matashiyar matar aure mai suna Maimunatu tayi wa mijinta...