DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rahotanni sun bayyana cewa wasu da ake zargin ‘yan kungiyar ƴan ta’adda na ISWAP ne sun raba makudan kudade...
Mutum 11 sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a yankin Ore da ke Karamar Hukumar Odigbo a Jihar Ondo. Hatsarin na...