News2 years ago
Al’ummar Mazabar Gobirawa Na Cikin Matsanantiyar Damuwa Akan Tsayawar Aikin Fadada Asibitocin 3
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar Mazabar Gobirawa na cikin matsanantiyar damuwa tare da bayyana korafin su kan yadda aikin fadada Asibitoci guda 3 ya tsaya cik...