Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United tana son sayen dan wasan gaban Everton da Brazil Richarlison. Ana rade radin dan wasan zai tafi Real Madrid, wadda tsohon abokinsa Carlo Ancelotti...
Usman Abdullahi Nguru Yobe Dan wasan Faransa Anthony Martial mai shekara 26 na son barin Manchester United amma ba ya son komawa wata kungiuyar gasar firimiyar Ingila...