News2 years ago
Mummunar Gobara Ta Babbake Motar Makaranta Tare Da Hallaka Fiye Da Yara 20
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mummunar gobarar ta babbake motar dake kan wata babbar hanya a yankin arewacin birnin Bangkok yayin da take dauke da yara 38-da...