News2 years ago
Kanawa Na Farin Ciki Kan Nasarar Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf A Kotun Koli – Muhammad Zahraddin
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manajan Darakta na kamfanin Yakam Multimedia Muhammad Muhammad Zahraddin na taya murnar nasarar da Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya samu...