News4 years ago
Murabus din alkalin alkalai Tanko Muhammad ba zai hana a bincike shi ba – Majalisar dattijai
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Majalisar dattijan Najeriya ta ce za ta cigaba da shiga tsakanin kan dambarwar zarge-zargen da ake yiwa alkalin alkalai mai murabus, Mai...