DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A kalla mutane 23 sun mutu, yayin da wasu 48 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a titin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutum bakwai ‘yan gida ɗaya sun mutu sakamakon cin abinci mai guba a ƙaramar hukumar Shagari da ke jihar Sokoto a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu mutane da ba a tantance adadinsu ba sun mutu sakamakon rugujewar wani bene mai hawa biyu a babban birnin tarayya Abuja....
Wani fitaccen boka mai suna Fadayomi Kehinde da ake yi wa lakabi da (Ejiogbe) a garin Ikere-Ekiti a Jihar Ekiti ya mutu a ranar Litinin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Waya daya ce daga abubuwan amfanin yau da kullum na mutane, sai dai kuma takan fuskanci matsaloli musamman masu alaka...
Wani dan dambe ya gamu da ajalinsa a filin dambe, bayan da bayan da abokin karawarsa ya yi masa wawan naushi a haba. Hukumar Shirya...