News5 years ago
Najeriya ta soke yin gwajin korona ga matafiyan da suke son shiga ko ficewa daga ƙasar
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa dukkan matafiyan da aka yi wa cikakkun alluran riga-kafin korona ba sa bukatar yin gwajin cutar...