DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da Jami’o’i ta kasa (NUC) ta baiwa Jami’ar Sufuri ta Tarayya da ke Daura a Jihar Katsina izinin fara kwasa-kwasai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin Kwadago da suka hada da kungiyar kwadago ta Njeriya NLC da Kungiyar ‘Yan Kasuwa (TUC) sun kammala gangamin hada kan...
Gwamnatin Tarayya ta sahale wa Jihar Kano ta daga likafar Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke Kumbotso a zuwa matsayin jami’ar Jiha. Babban Sakataren Hukumar...