Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da ranar da za a gudanar da zaɓen gwamnonin jihohin Ekiti da Osun a shekarar 2026....
Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya ta bayyana bayar da ladan Naira miliyan biyar ga duk wanda ya bayar da sahihin bayani da zai kai ga kamo...
Wani sabon rahoto da aka gabatar a Abuja ya bayyana cewa, akalla mutum 91,740 sun rasa rayukansu sakamakon matsalar rashin tsaro a Najeriya tsakanin shekarun...
DAGA KABIRUBASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Osun ta musanta rahotannin da ke cewa ta kara alawus-alawus ga ma’aikatan jihar da naira 25,000. A cikin wata sanarwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kansiloli bakwai daga cikin 11 na karamar hukumar Ijebu-ta gabas a jihar Ogun sun dakatar da shugaban karamar hukumar Wale Adedayo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Anyi wani abu mai kama da wasan kwaikwayo a ranar Talata lokacin da shuwagabannin kananan hukumomin jihar Ogun suka durkusa suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS) ta janye dakarunta da ta tura gadin Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke da gidan Gwamnatin Jihar da...