DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Paris St-Germain ka iya daukar Kofin Ligue 1 idan ta yi nasara a wasa uku nan gaba bayan ta bi Troyes har...
Kingsley Coman ya maimaita abinda Bayern Munich ta yiwa PSG a wasan karshe na cin kofin gasar zakarun Turai a 2020 yayin haduwarsu ta jiya...
Dan wasan gaban PSG, Kylian Mbappe ya dawo atisaye bayan raunin da ya ji sati biyu da suka wuce. Mbappe ya dawo...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Christiano Ronaldo ya sha naushi a fuska, amma duk da haka ya jefa kwallaye biyu a wasan sada zumunta...