DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar kula da harkokin shari’a ta Najeriya (NJC) ta dakatar da Mai Shari’a G.C Aguma na babbar kotun jihar Ribas da Mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya bayyana mamakinsa game da zargin ‘yan sanda da yunkurin mamaye harabar hukumar zaben jihar (RSIEC) da nufin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Siminalaye Fubara ya maida wa tsohon Gwamnan Ribas, ubangidan sa kuma Ministan FCT Abuja Nyesom Wike kakkausan raddi. Fubara...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke kasafin kudin Jihar Ribas na Naira biliyan 800 na shekarar 2024 da Gwamna Siminalayi Fubara ya gabatar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An harba bindigogi da barkonon tsohuwa a ginin Majalisar Dokokin Jihar Ribas da ke Fatakwal, bayan wasu ’yan majalisar sun fara kokarin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rikicin da ya barke a majalisar dokokin jihar Ribas ya dauki wani salo a ranar Litinin yayin da majalisar ta cire...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An kona zauren majalisar dokokin jihar Ribas Bayan Barazanar Tsige Gwamna Wannan ci gaban ya zo ne a daidai lokacin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Asirin wata mata mai suna Maureen Wechinwu mai kimanim shekara 44 a duniya, a lokacin da ta...